Tura

Kayan aiki

  1. 1Kwakwa
  2. 1/2 cupSugar
  3. 1/2 tspCoconut flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu kwallon kwakwa ki gurza ta kanana

  2. 2

    Ki Dora kaskonki a wuta,kizuba kwakwa da sugar ki yamutsa kiyita juyawa,sai kisaka flavor kici gaba da juyawa har sai ta koma golden brown sai ki sauke ta huce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

Similar Recipes