Kunun kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa
  2. Madara
  3. Sugar
  4. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki goge kwakar ki sosai

  2. 2

    Kidafa ruwa da sugar da madara sai sun tafasa sosai

  3. 3

    Sunfara kauri saiki zuba kwakwarki ki da flavour kiyitajuyawa sai yayi kauri saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ramlat sanusi
Ramlat sanusi @cook_18535494
rannar

sharhai

Similar Recipes