Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki. Auna sugar kamar gwangwani biyu zuwa hudu. Kisa lemon tsami kamar biyu. Toh idan manyane ki matse sai ki dora ya dahu bayan ya dahu sosai sai ki. Kawo kwakwa ki zuba kiyi ta juyawa har yayi ja
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Kwakumeti
Wannan Shine Karo na farko dana Fara Yin kwakumeti dakaina.Dalili kuwa shine naga wani Kwakumeti a hoto ne sai naji mezai sa bazan gwada da kaina ba,Kuma Alhamdulillah Kowa yaji dadin shi. Khadijah Ahmad -
-
-
-
-
-
Ice cream din mangoro🍦
Wannan ice cream ne me sauqi wanda kayan aiki 4 kawai ake buqata. Se dai ba’aso a ciki ruwa wajen tace kwakwar kuma anson sa da kauri yafi dadi idan ya daskare a freezer😋 Zainab’s kitchen❤️ -
-
Alawar kwakwa
#Team tree.wannan alawar tana da dadi ga saukin sarrafawa cikin dan lokaci kuma abubuwan hada ta masu saukin samu ne Gumel -
-
-
-
Kwakumeti
Ga #kwakwa na cikin lokachin ta kuma tana da arha ina ta tuna nin me zanyi a wannan kalubalen se kawai kwakumeti yazo min arai gashi nayi kadan kuma yayi dadi😅 Jamila Ibrahim Tunau -
Hanjin ligidi me kwakwa
Lkc Damuke Yara Ina masifar son hanjin ligidi duk sanda xani islamiyya se ansaimin inba Hakaba Baxaniba shiyasa naxaba nasarrafasa da kwakwa dannakarajin dadinsa Inasha kawai natuno da yarinta kai yarinta me dadi🤗👭💃💃 #Alawa Mss Leemah's Delicacies -
Kunun tamba da gyada
Wannan kunun yanada dadi sosai kuma yana gyaran jiki ga Karin lpy. Yara nasonshi sosai.😍😋👨👩👧👦 Zeesag Kitchen -
-
Charbin Malam
#ALAWA ina matukar son charbin malam, lokacin da muke yara ina yawan siya. Ban taba yi ba sai wannan karon, kuma yayi dadi yara sun yaba Sweet And Spices Corner -
-
-
-
-
-
Kunun gyada da farar shinkafa 😍😘
A gsky kunu yayi musamman Wannn sbd maigidana yaji dadin sa sosai kuwa 😋😊 Umm Muhseen's kitchen -
Kwadon Gurji
Gurji yanada matuqar Dadi musamman idan akayi kwadon Shi da yajin quli quli da lemon tsami😋😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9618406
sharhai