Faten shinkafa

Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
Ina son amfani da ganye. Yasa nayi faten shinkafa.
Faten shinkafa
Ina son amfani da ganye. Yasa nayi faten shinkafa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Na soya kayan miya, bayan ya soyu saina tsaida ruwa dadan yawa nasa maggi, salt da kayan kamshi saina rufe tukunyar.
- 2
Bayan y tafasa saina wanke shinkafa kadan na zuba na rufe. Bayan wasu lokuta saina koma na gauraya daidai shinkafar tayi laushi.
- 3
Sai na dauko yankakkun ganyayyaki dana yanka su manya manya na zuba da yankekkiyar albasa itama nayi yankan manya. Saina rufa na rage wuta yyi kaman wasu lokuta kadan saina sauke.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Faten tsaki
Faten tsaki na daya daga cikin abincin yan arewa mafi saukin yi,ina son faten musanman da kakidi( man da aka soya nama) Phardeeler -
-
-
-
Faten dankalin turawa
Na gaji da cin chips da safe shine yau nayi faten sa yy Dadi km iyalina sunji dadinsa. Hannatu Nura Gwadabe -
Dafa dukar shinkafa d coslow
Ina son dafa dukar shinkafa tana min dadi shi yasa bana gajiya d dafara Diyana's Kitchen -
-
Faten shinkafa
Gsky, ni ina son yin abinci mai ruwaruwa Kuma da ganye a ciki. Kaman su Fate💖🤗. Zee World -
Tiwon semonvita da miyar yakuwa da alaiyahu
#sahurrecipecontest matukar anfani da ajiki kuma ga dadi suhur yanada kyau mutum ya tashi yayi koda ruwa ne ko dabino ko abinci amma ni nafison naci tuwo lokacin sahur shi yasa nake tashi na dafa alokacin naci kuma nafison da zafin sa. #sahurrecipecontest Maryamaminu665 -
Faten shinkafa da yakuwa
Gsky naji dadin faten Nan sosai saboda baki na ba taste amman Dana Sha sai naji wasai😀😋😋😋 Ummu Jawad -
-
-
Faten masara
#GWSANTYJAMI , faten masara abincine me gina jiki, kuma yana dawowa mara lafiya da dandanon bakinsa R@shows Cuisine -
-
Dafadukan shinkafa da salad
Ina son dafadukan shinkafa garaugarau shi yasa nake yawan yi Ummu Khausar Kitchen -
-
-
-
Shinkafa da miyar Dankali
Shinkafa Abar alfarina nidai a rayuwata Ina son shinkafa shiyasa nakan canja launin yadda zanci ta😍😋 Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Soyayyar shinkafa da dankali
ina matukar kaunar shinkafa shi yasa bana gajiya da ita M's Treat And Confectionery -
Paten tsakin shinkafa
Inada tsakin shinkafa agida kuma ina shawar pate kawai sai nayi dashi kuma yayi dadi sosai Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
-
Faten tsakin masara
Inason fate nadade ina son inyi tun da ramadan dana ga @Arab cakes and more tayi nake taso inyi to sai yau Allah yai aisha muhammad garba -
-
Dafa Dukan Shinkafa
Nakan so shinkafa dafa duka musamman idan da wani abinda zan hada ta kamar hadin ganye, ko dahuwar nama😜😂 Ummu Sulaymah -
-
-
Tuwon samonvita da miyar Allaiyahu da yakuwa
Inna son miyar Yakuwa da Allaiyahu shi yasa nake yinta da kowani irin tuwo akwai dadi Sa'adatu Kabir Hassan -
Tuwon shinkafa miyar agushi
Inason tuwo musamman da miyar ganye yanda dadi ci da rana ko da dare#amrah Oum Nihal
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16115364
sharhai