Lemon abarba

aixah's Cuisine @aixah123
Umarnin dafa abinci
- 1
Yanda zakiyi
A wanke abubawan a gyara se a yanyanka, Se asa a blender a markada, Asa rariya a tace asa kankara, dadi ba a magana.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemon abarba
Lemon abarba akwai dadi ga Karin lapia ajikin mutum. #myfavoritesallahmeals Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemun abarba da lemon zaki
Ina matukar son hada lemu na a gida ba sai na sayi na shago ba wanda ake kara musu wasu sinadarai,wannan lemu ba wani sinadari da na saka mishi sai zallan kayan itatuwa,yana da dadin sha lokacin buda baki 😋😋😋#iftarrecipecontest Mrs Maimuna Liman -
-
-
-
-
-
Zobon lemu da abarba
Zobone mai cike da kayan itatuwa masu kara lafya a jiki ga dadi a baki.#iftarrecipecontest Deezees Cakes&more -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16135052
sharhai (3)