Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

5mintuna
5 yawan abinchi
  1. 1Abarba
  2. Tiara na pineapple and coconut
  3. Kankara
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu abarbarki ki fereta saiki wanke

  2. 2

    Sannan ki yanka ta kananu kisa ablender ki markada

  3. 3

    Saiki sa rariya ki tace saikisa tiara dinki

  4. 4

    Sai kisa kankara asha da sanyi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes