Zobon abarba

Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
Sokoto

Yana da dadi ga kamshi mai gamsarwa

Zobon abarba

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana da dadi ga kamshi mai gamsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 10zuwa 15mintuna
  1. 3 cupsganyan zobo
  2. Abarba
  3. Flavour na abarba
  4. Sugar
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

Minti 10zuwa 15mintuna
  1. 1

    Ki dauraye zobon ki ki zuba a tukunya ki bare abarba ki wanke bawanta ki zuba a cikin ganyen zobo ki zuba ruwa ki tafasa su tare.bayan kin sauke ki barshi ya huce saiki tace ki zuba ruwa madaidaici kisa sugar kisa flavour Na abarba

  2. 2

    Daga nan saiki zuba kankara ki zuba asha lafya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
rannar
Sokoto
I love cooking,baking and sharing my experience with others
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes