Lemon abarba da citta

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

😋

Lemon abarba da citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada citta abarba da qanqara se ruwa kisa blender ki markada

  2. 2

    Idan ya markadu ki tace kisa sugar idan kina buqata shi kenan😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes