Awarar indomie

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

#Ramadan sadaka: wannan awarar tayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:00mintuna
2 yawan abinchi
  1. Indomie 1
  2. Kwai 2
  3. Mai
  4. Attaruhu 2
  5. Albasa 1
  6. Maggi
  7. Kayan kamshi
  8. Leda

Umarnin dafa abinci

1:00mintuna
  1. 1

    Da farko zaki Dora ruwa a tukunya idan ya tafasa sai ki zuba indomie a ciki idan tai tafasa daya sai ki tace ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki.zo ki fasa kwanki ki zuba Maggi da dan kayan kanshi da attaruhu da albasa da kika yi greating dinsu

  3. 3

    Sai ki kadashi ki zuba wannan indomie a ciki ki juya, bayan nan sai ki so ki sami leda sai ki zuba wannan hadin ki kulle kamar yadda zaki dafa alala haka zaki da fashi

  4. 4

    Sai ki zo ki fasa wani kwan da dan maggi kadan sai ki dinga tsomawa a ciki Kina soyawa hmm badai dado😋 asha ruwa lafiya

  5. 5

    Bayan ya dahu sai ki sauke shi ki barshi ya huce sai ki yaynka dadai girman da kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes