Kayan aiki

3mintuna
5 yawan abinchi
  1. kofi 3 na shinkafar tuwo
  2. yeast cokalin shan shayi 1 1/2,
  3. baking powder 1/2cokalin shayi
  4. Sugar cokali cin abinci 1,
  5. gishiri rabin cokalin shan shayi
  6. 1Albasa matsakaiciya guda

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    Da farko na gyara shinkafar tuwo na,na wanke ta na tsaftace ta

  2. 2

    ,sannan na samu mazubi mai murfi na zuba ta aciki na jiqata na tsawon awa 8

  3. 3

    Na dakko yeast dina na zuba akai na markada su tare

  4. 4

    Sannan natace ruwan na yanka albasata na wanke na zuba akan shinkafar,

  5. 5

    ,saina juya su sosai sannan nadan kara ruwa akai kaurin yayi daidai misali

  6. 6

    Sai na rufe shi na ajiye shi a wuri mai dumi na barshi don ya tashi,

  7. 7

    Na dkko man gyada na dora kasko na a wuta ya dauki zafi sannan na zuba mai na fara soya wa idan n zuba saina rufe kamar mintuna 4-5

  8. 8

    Saina bude na cire shi na saka a mazubi na mai kyau

  9. 9

    Bayan markade na yayi laushi saina zuba sugar,gishiri,baking powder

  10. 10

    Za'a iya cin shi da miyar taushe,miyar agushi,ko aci da sugar.

  11. 11

    Bayan kamar mintuna 30 ya gama tashi,saina sake juya kulli na sannan na dakko kaskon suya na

  12. 12

    Karin bayani:shi sinasir bangare daya ake soyawa ba a soya daya bangaren

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hygienic Snacks and Spices kn
rannar
I love cooking and making snacks
Kara karantawa

Similar Recipes