Kunun tsaye (gyada da shinkafa)

Ummu Al'ameen Kitchen
Ummu Al'ameen Kitchen @cook_3604AZ

Inason kunu sosai gsky #SKG

Kunun tsaye (gyada da shinkafa)

Inason kunu sosai gsky #SKG

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyada
  2. Shinkafar tuwo
  3. Lemon tsami sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki soya gyadarki sama sama se ki sakata a turmi ki chire bayan ta kijikata

  2. 2

    Ki gyara shinkafar tuwo ma kijika insun jika kisa a blender (gyada + shinkafar) kiyi blending koki Kai inji

  3. 3

    Inkin markada sekisami abun Tata kitace Amma kada kibashi ruwa sosai da Dan kauri

  4. 4

    Zaki tace inkin tace kijuye a tukunya ki daura a wuta kiyita juyawa zakiji y fara kamshi kuma Yana kauri

  5. 5

    Kijuya Zaki iya saka Madara in anzo Sha kisa sugar

  6. 6

    Inkinga y Miki kaurin d kk so sai ki sauke kisa lemon tsami da Kika matse ruwan sa

  7. 7

    DONE😀😀asha ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Al'ameen Kitchen
rannar
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes