Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Dankali
  2. Kwai 3
  3. Mai
  4. Albasa 1
  5. attaruhu 3
  6. Maggi
  7. gishiri
  8. spices
  9. Carrot 3
  10. green papper 3

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Xki fere dankalikisoya saiki ajiyeshi agefe kikawo kwai

  2. 2

    Shima kisoyashi dagarga jajje ki ajiyeshi agefe,

  3. 3

    Kidauko mai dasu attaruhu kisoya,

  4. 4

    Kizuba su maggi spices carrot saikikawo dankalin dakikasoya kixuba ciki kinajuyawa

  5. 5

    Then kikawo green papper shima kixuba ciki kijuya

  6. 6

    Kibarshi yyi kmar 1minit saikisauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
miss umsal
miss umsal @miss_umsal
rannar

sharhai

Similar Recipes