Indomie with potato

Zee show
Zee show @Kosai
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mint
1 yawan abinchi
  1. 1Indomie
  2. Dankalin turawa8
  3. Attaruhu 5
  4. Albasa ½
  5. Mai 1sp

Umarnin dafa abinci

40mint
  1. 1

    Da farko zaki feraye dankalin ki,ki yanka shi kanana

  2. 2

    Sai ki wanke ki tsane shi a colander.
    Ki jajjaga attaruhun ki,ki yanka albasa ki wanke,

  3. 3

    Duk ki hada kayan hadin ki a tukunya ki dora bisa wuta amma ruwan kamar 2 cup zaki zuba

  4. 4

    Ki sanya maggin indomie sai ki rufe zuwa 30 mint.

  5. 5

    Sai a zuba indomie abar shi ya turara yai laushi sai ki sauke.......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee show
Zee show @Kosai
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
An hada mana breakfast saura shayi ☕️

Similar Recipes