Kayan aiki

  1. 1 cupall purpose flour
  2. Halfcup coco powder
  3. Halfcup sugar
  4. 1egg
  5. Halftin peak milk
  6. Halfcup hot water
  7. Halfcup cooking oil
  8. Halftsp salt
  9. 1 tspbaking powder
  10. 1 tspVanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Ki zuba coco powder din ki yi mixing

  3. 3

    Ki zuba duk sauran dry ingredients ki yiixing

  4. 4

    Sai ki zuba egg, madara, cooking oil da hot water ki ci gaba da mixing

  5. 5

    Sai kiyi greasing pan dinki ki zuba mixture din ki gasa a oven

  6. 6

    Ga shi ya gasu

  7. 7

    In zaki hada frosting na whipped cream kina bukatar powdered whipped cream half cup, powdered milk 1tbs mixed with quarter cup chilled water. Zaki iya karawa da 1 or 2 tsp condensed milk in kina so.
    Zaki hada su a bowl, ki saka bowl din cikin ruwan kankara ki yi ta mixing da electric mixer har ya yi yadda kike so

  8. 8

    Daga nan sai ki yi decorating cake dinki yadda kike so, a wannan nayi amfani da nutella da peanut butter

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

UmmRuqayya's Kitchen
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes