Kayan aiki

  1. Flour 2&1/2 cup
  2. 1 cupSugar
  3. Butter 250grm
  4. 2 tbspnVanilla flavor
  5. 9Egg
  6. 1 tbspnBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi mixing butter da sugar sosai har saida butter na colour shi yai haske, sannan nasa kwai 1 by 1 ina mixing nasa flavour

  2. 2

    Na zuba baking powder na akan flour ta nai juya sosai sannan na zuba akan mixing dina ina juyawa har nagama

  3. 3

    Nai preheating din oven dina nasa takaddar baking dina a gwangwani na zuba nasa a oven na gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lokachin damuna lokachi ne na cin kwalama harde in cake din nan yasamu sobo me sanyi ko green tea me zafi 😋

Similar Recipes