Veggies Indomie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minutes
2 people
  1. 2Indomie
  2. 2carrots
  3. 2 boiled eggs
  4. 1 small onion
  5. 1 tsp oil
  6. Spinach

Umarnin dafa abinci

15 minutes
  1. 1

    Da farko nasaka ruwa yatafasa, saina zuba mai na yanka albasa nazuba

  2. 2

    Saina dauko indomie na faffasata, saina dauko dice carrot nazuba, bayan tadahu saina zuba alayyahu kadan!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
rannar
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes