Spicy indomie

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Tanada matukar dadi musamman a abincin safe

Spicy indomie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Tanada matukar dadi musamman a abincin safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2park indomie
  2. Ginger nd garlic
  3. Onion nd scotch bonet
  4. 3eggs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dora ruwa a tukunya me tsafta seki zuba mai kadan kisa citta da tafarnuwa bayan kin daka su

  2. 2

    Seki zuba albasa ki soya sama sama kisa attarugu kicigaba da soyawa

  3. 3

    Seki zuba ruwa 2 cups na ruwa ki rufe bayan ya tafasa seki sa seasoning din indomie din kizuba indomie din

  4. 4

    Bayan minti 5 seki juye

  5. 5

    Shikuma kwai koki soya koki dafa duk wanda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes