Kayan aiki

30mins
  1. Fulawa cup 3
  2. Maggi daya
  3. Attaruhu 3
  4. Albasa 1
  5. Mai
  6. Farin maggi

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki tankade fulawa kisa maggi, farin maggi, kisa yankakkiyar albasa,

  2. 2

    Kisa jajjagen attaruhu kisa ruwa ki juya sosai komai ya hade

  3. 3

    Saiki zuba kullinki ki barshi y soyu saiki juya zuwa dayan bangaren shknn aci Dadi lpya

  4. 4

    Saiki saka kasko a kan wuta kisa mai idan yadau zafi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Salma Adamu
Salma Adamu @salmaadamu
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes