Soyayyar awara da kwai

Asiyagege
Asiyagege @Asiya01
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
3 people
  1. 1 kgDawon awara
  2. 5Eggs
  3. 3Maggi cubes
  4. 1medium onion
  5. 1 cupoil

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Za’a fara yanka dawon awara into desired size, sai a sa Maggi a soya a mai amma kar a bari ta soyu sosai

  2. 2

    Sai a tsame a saka cikin kwai sannan a qara soya wa har ta soyu

  3. 3

    Sai ayi serving da sauce ko da yaji, nidai nayi using cabbage da yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Asiyagege
Asiyagege @Asiya01
rannar

Similar Recipes