Tura

Kayan aiki

awa daya
mutane biyu
  1. Shinkafan tuwo cup daya
  2. Ganyen alayhu
  3. Tarugu tattasai albasa
  4. Sinadarin ɗanɗano
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Idan aka barza shinkafa sai a wanke, a samu babban mazubi a haɗa duka kayan a juya sai a sake a madambaci

  2. 2

    A ɗaura a wuta bayan a rufe tukunyar da abin da aka san iska bazai dinga fita ba

  3. 3

    Alamar ya nuna shine aji qamshi na tashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat aliyu
Hafsat aliyu @MrsAliyu
rannar
zaria

Similar Recipes