Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafan tuwo
  2. Yeast
  3. Siga
  4. Fulawa
  5. Kayan miya
  6. Sinadaran dandano
  7. Sinadaran kamshi
  8. Nama soyayye
  9. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yandanayi masana damiya nafarko yandanayi masa Dana Dana wanke shinkafan to won towona sina dafa naci daya dafa sena hadasu senakawo yis da fulawa sena zuba sena saka siga yan kayanka albasa sena kai markade dana dawo senafara suya

  2. 2

    Ki zuba mai a tukunya idan yayi.zafi ki yanka albasa ki zuba Idan ya soyu sai ki zuba jajjagen tumatir tattasai da attaruhu ki zuba sinadaran dandano da kamshi da soyayyen nama ki soya har ya miyanki ta nuna

  3. 3

    Shikenan sai aci da masan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmau inyas
asmau inyas @cook_18576538
rannar

sharhai

Similar Recipes