Kayan aiki

  1. 4 cupFulawa
  2. 2 tbspnMai
  3. Gishiri pinch
  4. 2 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba fulawar ki a kwanan kwabinki sai ki zuba gishiri ki saka Mai sai ki zuba ruwa

  2. 2

    Sai ki kwaba shi ki buga shi so sai sai ki rufe ki barshi for like 5minut

  3. 3

    Sai ki dauko ki yayyanka kanana ki maida su ball

  4. 4

    Sai ki day guda daya ki fadadada shi haka zaki yi har saikin hada guda biyar sai ki shafa wa ko wanan Mai

  5. 5

    Sai ki barbada fulawa a kai sai ki dauko daya ki dau ra a kan daya haka zakiyi tayi har ki hade guda biyar din guridaya

  6. 6

    Idan kika hadesu guri daya saiki ki sake roll din shi so sai yayi fadi s

  7. 7

    Sai ki kuna wuta ki daura pan din ki a kai yayi zafi sai ki dauku ki sa a cikin pan din kisa wutan can kasa

  8. 8

    Sai ki gasashi idan said din da kika fara sawa yayi sai ki juya dayan said din ma

  9. 9

    Saikizo kiyan Kashi gida 4

  10. 10

    Sai kidau daya kidin barewa kina raba wadan da kika hada kenan shikenan kingama samosa wrap din ki

  11. 11

    Memzy cake's and more

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimuna Abdulhadi
rannar

Similar Recipes