Wainar fulawa

Ummu Al'ameen Kitchen
Ummu Al'ameen Kitchen @cook_3604AZ

Inason wainar fulawa gashi yarana ma suna sonta sosai #SKG

Wainar fulawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason wainar fulawa gashi yarana ma suna sonta sosai #SKG

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minty ashirin
mutane biyu
  1. Fulawa cup biyu
  2. Attaruhu d tattasai da albasa
  3. Kyn dandano dn kamshi
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

minty ashirin
  1. 1

    Da farko Zaki tankade fulawa kisa a mazubi me tsafta

  2. 2

    Kisa jajjagen attaruhu d tattasai da albasa da kyn dandano dn kamshi

  3. 3

    Sae ki juya komi y hade sae ki zuba ruwa ki dama d ruwa ruwa kmr kwabin wainar fulawa

  4. 4

    In y kwabu ki daura kasko ki zuba Mai kdn in yyi zafi ki fara suya in gefen yyi ki juya dyn gefen

  5. 5

    Shima in y soyu shikenan wainar fulawa t kammala

  6. 6

    Aci ddi lfy❤️❤️❤️

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Al'ameen Kitchen
rannar
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes