Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na yanka dankali saina dafashi

  2. 2

    Saina fasa kwai na yanka albasa nasa Maggi,

  3. 3

    Saina dinga tsoma dankalin acikin kwai

  4. 4

    Saina soya acikin mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Aisha Jamilu Umar
Aisha Jamilu Umar @Aishajamilu
rannar

Similar Recipes