Tuwon shinkafa miyar zogale

Teema's Kitchen
Teema's Kitchen @Teema08
Kano State Nigeria

For my husband

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr, 30mints
3 people's
  1. Farar shinkafa 1 and half cup
  2. Water as required
  3. Kayan Miya da albasa
  4. Dakakkiyar gyada
  5. Bushashshen zogale
  6. Manja,
  7. nama,
  8. Maggi
  9. spices

Umarnin dafa abinci

1hr, 30mints
  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya, idan ya tafasa ki wanke shinkafar ki ki zuba, ki barta taita dahuwa zuwa wani lokaci sae ki tukata sosae harsae tayi laushi

  2. 2

    Saeki rage wutar ki barta ta turara

  3. 3

    Bayan kamar wasu mintuna saiki qara tuqata, saiki kwace tuwonki shikenan tuwo ya kammala ki ajeyi a gefe

  4. 4

    Saiki dawo kan miyarki, ki gyara tumatir, attaruhu, tattasae da albasa ki wankesu kiyi blending

  5. 5

    Saeki zuba wannan kayan miyan naki idan sun soyu saiki zuba ruwa daedae yadda kikeson miyarki

  6. 6

    Saeki kawo niqaqqiyar gyadarki ki zuba ki kawo namanki ki zuba, kisa Maggi da spices ki juya

  7. 7

    Saeki rufeta harsaeta tafaso sosae zakiga miyar tayi kauri,

  8. 8

    Saeki kawo bushashshen zogalenki Wanda kika gyara ki murjeshi

  9. 9

    Saeki zuba a cikin miyar, saeki Dan rufe miyar ta qara dahuwa, shikenan kin gama miyar zogalenki

  10. 10

    Saiki kawo manja kisa a tukunya kisa albasa ki siyashi

  11. 11

    Ki saka tuwonki a plate ki zuba Miya sai ci😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teema's Kitchen
rannar
Kano State Nigeria
I love cooking 😍
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kayan dadi over 😋😋gwanin ban shaawa

Similar Recipes