Kayan aiki

  1. Doya 1,
  2. Ruwa
  3. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyar ki sai ki yayyankata dede misali

  2. 2

    Sai ki wanke ta ki ɗora ruwanki akan murhu ki zuba doyanki acikin ruwan sai ki saka gishiri kaɗan

  3. 3

    Ki barka ta dahu bayan ta dahu sai ki tsaneta

  4. 4

    Ki ɗauko tirminki ki zuba doyanki ki sau ki ɗan zuba ruwan ɗumi a kanta ki kirɓata me kyau

  5. 5

    In ta kirɓo sai ki kwashe ta ki mulmula ta ki ci da jar miya ko miyan Agushi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mubaisha
Mubaisha @cook_36502084
rannar

Similar Recipes