Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. Star anise
  5. Girfa
  6. Kanumfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi per boiling Shinkafa da Gishiri se a tace

  2. 2

    Se asa mai a Tukunya asa spices din da na lissafo a dan soya

  3. 3

    Idan yayi se asa Shinkafar a jujjuya se a qara ruwa a rage wuta ya qarasa nuna😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes