Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1broccoli
  2. 1cauliflower
  3. 2carrots
  4. 1pack mushrooms
  5. 1teaspoon salt
  6. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke su vegetables din ki ki yanka kanana

  2. 2

    Sana kisa ruwa ciki tukuya turarashi ki zuba vegetables dinki aciki sawra tukuya mara ruwa sai ki Dorasu akan tukuya mai ruwa ki rufe ki barsu ya turara ma 5mn

  3. 3

    Sai ki sawke ki juye a bowl kisa gishiri kadan shikena kina iya cinsa a haka

  4. 4

    Ko kuma kici hade da shikafa, couscous ko taliya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes