Kayan aiki

2hrs
mutun 4 yawan a
  1. Barxaxxiyar shinkafa gwangwani 4
  2. 100Zogale na
  3. Gyada gwangwani 1
  4. Attaruhu
  5. Albasa da danyawa
  6. Kayan kamshi
  7. Maggi
  8. Mai
  9. Yaji (optional)

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Farko kiwanke barxaxxiyar shinkafarki ki xuba a steamer ko colender koma dai mene dakike dambu

  2. 2

    Saiki rufe kinayi kina yayyafa ruwa har yai laushi inyakusa xaki iyasa dakakkiyar gyadar ki,

  3. 3

    Inyai laushi saiki kawo abu kijuye shi sannan kisa masa maggi da duk sauran kayan hadin kijuya amma mai kadan xakisa

  4. 4

    Inkin juya sosai komai yaji saiki kuma maidashi cikin abunda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes