Panke (puff puff)

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Mijina na matukar son fanke,, shiyasa na dage nake yi masa a koda yaushe

Panke (puff puff)

Mijina na matukar son fanke,, shiyasa na dage nake yi masa a koda yaushe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Sugar 3 table spoons
  3. 1 teaspoonYeast
  4. Pinched Na salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ka ki samu tukunya ki daura kam wuta kisa ruwa yayi dumi

  2. 2

    Kada yayi xafi da yawa ruwan

  3. 3

    Ki hada ingredients dinki wuri daya

  4. 4

    Sai ki zoba ruwan dumin dai dai kada yayi ruwa sosai

  5. 5

    Sai ki rufe kisa a ruba ki sashi inda xai tashi

  6. 6

    Ko cikin oven ko gurin ma dumi
    Kaman store

  7. 7

    Idan yayi doubling size nashi
    Saki daura man soya

  8. 8

    Ki fara sawa a kan wuta kada man yayi xafi da yawa sosai yanda xai kone

  9. 9

    Xaki iya ci da stew ko da shayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Amarya welcome back 💃🏼💃🏼💃🏼

Similar Recipes