Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga kayan miyanki kisa manjarki awuta kisoya ta
- 2
Sai kisa kayan miyar itama kisoyata ta soyu
- 3
Sai kisa ruwa ki zuba kayan dadano kisa wake ta nuna sai kisa shinkafa itama ta nuna
- 4
Sai kisa kifinki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Faten wake mai plantain
Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci #lets cook the season" Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) -
-
Shinkafa da shayin Goruba
Shayin Goruba Yana da amfani sosai wajen Kara lafiya. Kuma yana maganin matsaloli da dama da suka shafi Maza da Mata Musamman ma Mazan. Yar Mama -
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake (garau-garau)
Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki. Ashley's Cakes And More -
Jallof din couscous Mai kwai
Yayi Dadi sosai maigidanah yace baka Gane abun da kake ci saboda Dadi😋 Ummu Jawad -
-
-
Shinkafa da wake (garau garau)
Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest# Salma's_delicacies. -
-
-
Steamed Moi moi
Moi moi lover's Hi 😉bismillahn ku @jaafar @Jamitunau @Ayshat_Maduwa65 bazan iya tag din sama da mutane uku ba amma inawa kowa bismillah al ummar cookpad dafatan zaa ci lpya😍#method#skg Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16331036
sharhai (3)