Taɓa ka lasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cup 3
  2. Yeast chokali 1
  3. Gishiri
  4. Ajino
  5. Albasa 1
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada fulawa,yeast,gishiri,da ajino

  2. 2

    Ki kwana da karfi yanda zai mulmulu

  3. 3

    Sai rufe ya tashi in ya tashi sai ki soya

  4. 4

    In ya soyu sai ki yanka albasa ki sa yaji da mai ki hada

  5. 5

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
rannar
Ina son girke-girke musamman na kayan kwalam
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes