3 ingredients cookies

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#method #sallahidea Wannan cookies din a saukake zakayishi, ga kyau,Dadi ba a magana Kuma gashi zaka iyayin a sallah

3 ingredients cookies

#method #sallahidea Wannan cookies din a saukake zakayishi, ga kyau,Dadi ba a magana Kuma gashi zaka iyayin a sallah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti arba'in
mutane biyar
  1. Flour cup uku
  2. 1 cupPowdered sugar
  3. Butter 250grm
  4. Cutter
  5. Baking tray
  6. Dan flavor

Umarnin dafa abinci

minti arba'in
  1. 1

    Da farko Zaki samo babban robanki Mai tsabta ko mixer

  2. 2

    Sai ki Fara da zuba butter da sugar ki bugasu harsu hade jikinsu

  3. 3

    Sai kisa Dan flavor dinki da kwai Suma ki juyasu sosai.

  4. 4

    Saiki tankade flour dinki ki zuba akai sai kisa hannu kiyi mixing dakyau.

  5. 5

    Daga Nan sai ki barshi a fridge nadan wani lokaci Dan ya hade jikinshi

  6. 6

    Sai ki dauko cutter dinki kiyi cutting yadda kikeson sai a kasashi harsai kin samu color da yayi miki

  7. 7

    Shikenan an gama aci Dadi lfy, Koda lemu ko shayi Yana Dadi sosai ki gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes