Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gayen zobo
  2. Sugar
  3. Flavour
  4. Lemon tsami
  5. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke gayen zobon ki sai ki sa a tukunya tare da kayan hadi kamar danyen citta ko bawon kankana ko bawon abarba ki tafasa.

  2. 2

    In ya kusan tafasa sai ki sa cucumber.

  3. 3

    .Bayan ya tafasa sai ki tace ki sa lemon tsami da sugar da flavour.

  4. 4

    Sai ki sa a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes