Kayan aiki

1hr 30min
5 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 3
  2. Tattasai 7
  3. Attaruhu, 5
  4. Albasa 1
  5. Maggi 5
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Onga
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Na tafasa shinkafa na tsane a mataci,

  2. 2

    Saina zuba mangyada a tukunya nasa albasa da tafarnuwa da citta sai na zuba kayan miya

  3. 3

    Na zuba ruwa bayan na zuba ruwan sai na sa seasonings da spices sai ya tafasa na zuba shinkafa

  4. 4

    Bayan na zuba shinkafan sai da yatsane sai na dauko yankakken albasa da caras na zuba. Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Abubakar Ladan
rannar
Bauchi
l love seeing creative food and garnish food
Kara karantawa

Similar Recipes