Yellow Rice and Stew

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
5 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Tattasai 7
  3. Attarugu, 5
  4. Albasa 1
  5. Maggi 3
  6. Kori
  7. Mai
  8. Kayan kamshi
  9. Nama

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki tafasa ruwan zafi kisa kori ki kawo shinkafar ki kizuba idan ta tafasa ki wanke

  2. 2

    Saiki zuba mai kadan kisa albasa mai dan yawa dai dai yadda kike so ki kawo kayan kamshi kizuba kisa shinkafar ki

  3. 3

    Ki hade ki zuba ruwa kadan sannan ki jajjaga kayan miyan ki ki tafasa nama kisa mishi albasa da kayan kamshin ki

  4. 4

    Sai kizuba mai da kayan miya kirin ka soya su sai ki kawo kayan magi kizuba idan kinga sunyi shike nan kin kare 😋na

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

Similar Recipes