Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki markada tattasi,tarugu,albasa da tafarnuwarki ki aje ki kuma yanka alayyahunki shima ki aje
- 2
Sannan ki zo ki dauko manjanki ki soya idan ya soyu sai ki zuba markadenki a ciki kina juyawa har sai shima ya suyu
- 3
Sannan ki zuba ruwa idan sun dahu sai ki zuba shinkafarki a ciki kar ki manta ki da spices da kuma maggi ki rufe
- 4
Idan kinga ta fara dahuwa dai ki zuba alayyahu dinki kar ki bari ya debe wannan green sai ki sauke shikenan a cika ciki lafiya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dambun shinkafa
Wannan girkin shi yake wakiltata sabida ina matuqar son girki kuma dambu yanadaga cikin girkinda banjin wuyar yinshi #nazabiinyigirki hafsat wasagu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16394223
sharhai