Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki name tukunyarki ki Dora a gas idan sun tafasa sai ki zuba taliyarki da zaran tayi tafasa daya sai ki tsaye ruwa ki aje
- 2
Sannan ki Dora manki a wuta idan yayi zafi sai ki saka kayan miyan da kika yi greting idan sun.
- 3
Soyu sai ki zuba taliyarki ki kuma saka magi ki sa ruwa aciki ki kuma saka zogale idan kina bukata sai ki rufe ta for 5 mint shikenan tazamq ready
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Taliya
#SKG


Soyayyar taliya da kwai
#SKG


Dafadukan taliya
#sokotobox


Doya da taliya
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅


Danbun taliya


Taliya da salad
#CDF


Soyayyar Taliya
Wannan girkin yana da dadi ga kuma kyau a ido.


Taliya da miya
Taliya abincine mai saukin yi ga sauri naje school nadawo around 5 ga azumi taliya shine abinda yafara zuwa min a rai sharp sharp nayi ma mai gida #1post1hope#


Dafadukan taliya
#ramadansadaka #sahur 😋


Soyayyar Taliya
Girki ne Mai kayatarwa ga Dadi a baki ga launi ya canja hmm baa cewa komai. #taliya


Noodles
#nazabiyingirki.Noodles na wakilta ta saboda Ina Santa sosai ga sauki wajen sarrafa ta shiyasa ranaku daidai ne bana yinta dukda cewa ban fiya saka recipe dinta ba ga dadi a baki


Soyayyar Taliya
#teamsokotoHappy anniversary our dear Aunty Jamila, Allah ya qaro danqo so da qauna. We love u


Taliya da manja
#skg


Wainar fulawa
#skg


Soyayyar taliya
Kwana biyu banyi posting ba😅yanzu kam na dawo da qarfina inshaAllah


Kwaɗon salak da kayan lambu
Nayi waleema ne shine na dan haɗa dan jin daɗinmu


Jallop din taliya
#MLD


Jallof din taliya


Soyayyar taliya da kwai


Soyayyar taliya
dadi baa magana


Soyayyiyar taliya
Hakika girkin nan yayi dadi matuka.


Kosae
Wannan kosan nayi alala ne da daddare sae na rage kullin nasa a fridge da safe sae na Mana kosai dashi .Yayi kyau sosae Kuma yy Dadi saboda yasha bugu


Dan sululu/dan sulub/ kwan talakawa
Wasu na yin shi da zalar garin alubo din ama idan kikasaka flour yafi dadin mulmulawa


Vegetables indomie
#nazabiyingirki sbd Ina matukar jin dadi naga inayin girki .ina matukar son wanan indomie shiyasa akullum take wakiltani.Girkinan na musamman ne sbd kullum uwargida inxta dafa indomie tana sarasa ta yacce xta sake sabon salo kuma batada wahalar dayawaKaina na dafawa


Dafa dukan taliya
Yannan girkin akwai saukin yi ga dadi sai kun gwada zaku bani labari


Dafadukan taliya da zogala #3006
Ga sauqin dahuwa ga Kuma dadi


Taliya da Manja
Kafin in tuna wanda zan sa ma wannan girkin bari nayi posting daga baya nayi editing 😂Ayshat gashi na yi dedicating zuwa gareki da Meenat da Ahmad da Alishba 😘😘


Dafaffar doya da egg source
Na gaji da cin doya da kwai ne kuma soyayyya shiyasa na dafa


Peppered chips da Shayin Goruba
Na kwana biyu shuru nace de yau gara in daura girki.


Dan sulub
Haka kawai naji ina jin sha awar yinsa

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16407595
sharhai