Shinkafa da kamoniya

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋very delicious

Shinkafa da kamoniya

😋very delicious

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kayan ciki
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Tattasai
  7. Tafarnuwa
  8. Dandano
  9. Kayan kanshi
  10. Carrots

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kidafa kinkafa intakusa dahuwa kisamata carrots sukarasa dahuwa kisa a mazubi ki ajiye

  2. 2

    Kidafa kayan cikinki da kayan kanshi da albasa kadan harse yamiki laushinda kikeso

  3. 3

    Sekisamata Mai da albasa da attaruhu da tattasai da garlic dakayan Dandano da kayan kanshi kina juyawa har komai yasoyu yahade inkinaso sekisa Dankalin tura wanka kika riga kika dafa kici gaba da soyawa inyayi yadda kikeso seki Kara yaryada masa albasa kadan kirage wuta kirufe se ki sauke shikenan kingama aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes