Shinkafa da miya

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

😋😋

Shinkafa da miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Timatir
  3. Attaruhu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Man gyada
  7. Nama
  8. Sinadarin dandano
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafar ki ki zuba a tukunya ki saka mata ruwa akai sae ki dora idan ta tafasa tayi rabin dahuwa sae ki wanketa a maida ita wuta asamata gishiri kadan asa ruwa kadan idan ta tso tse tayi laushi sae a sauke

  2. 2

    Ki hada Kayan miyanki guri Daya a wanke su sae a markada su a wanke nama asa masa albasa da gishiri kadan sae ruwa a tafasashi idan ya tafasa sae a sauke Shi a dora Kayan miya

  3. 3

    Idan kayan miyan suka dahu suka tso tse sae a saka Mae akae a saka Naman da aka tafasa sae a soyasu idan ya soyu sae asa sinadarin dandano da ruwan nama sae a rufe a barshi tayi minti goma sae a sauke😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes