Shinkafa da miya

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Kayan kanshi
  4. Kayan Dandano
  5. Mai
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa tukunya inruwa yatafasa kiwanke shinkafa kisa intanuna kitace kidauraye sekimaita a kan wuta takara tsanewa inyatsane ki kwashe a mazubi

  2. 2

    Kisa Mai a tukunya inyayi zafi kisa danyan namanki yasoyu se kisa albasa akai da attaruhu da tattasai kisoya inyasoyu kiyi blending tomato kizuba akai

  3. 3

    Kiyita soyawa harse yabar Mai sekisa kayan Dandano da kayan kanshi kisa ruwa kadan yakara dahuwa yashanye ruwan se kisauke aci dadi lfy naci nawa da avocado salad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes