Farfesun kayan cikin rago

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Farfesun kayan cikin rago

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kayan cikin tatas inya fita ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki daura akan wuta yayita dahuwa har sai kinga yayi laushi saiki sauke ki kwashe a wani kwanon ki zuba ruwa ki kara wankewa.

  2. 2

    Sannan saiki kyara attaruhu da tattasai ki jajjaga ki yanka albasa duk ki ajiye saiki daura tukunya akan wuta ki zuba mai kadan in yayi zafi ki juye kayan miyanki kina juyawa harya soyu saiki juye kayan cikin nan ki zuba ruwa ki saka albasa da kayan kamshi da maggi da gishiri da tafarnuwa ki jujjuya saiki rufe suyita dahuwa a tare harki tabbatar farfesun ki yayi shikenan saiki sauke kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes