Dan wake da hadin kayan labmu

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

Dan wake da hadin kayan labmu

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 Hour
mutane 4 yawan abinchi
  1. garin yin dan wake
  2. flour
  3. miyar kuka
  4. magi fari
  5. magi star
  6. gishiri
  7. mai
  8. cabbage
  9. carrot
  10. tumatir
  11. albasa
  12. cocumber
  13. yaji dakakke

Umarnin dafa abinci

1 Hour
  1. 1

    Na wanke tukunya na zuba ruwa na daura kan wuta domin ruwan yayi zafi

  2. 2

    Sannan na auna hadin garin yin dan wake cofi biyu garin flour cofi daya

  3. 3

    Sannan nasa garin kuka cibi daya da rabi

  4. 4

    Sannan na zuba gishi rabin karamin cokali

  5. 5

    Sannan na zuba magi far da mai star

  6. 6

    Sannan na yamutse hadin kafin insa ruwa

  7. 7

    Sannan na zuba ruwa cofi biyu na hadesu wuri daya

  8. 8

    Nayita motsawa da cibi har saida ya hade wuri daya

  9. 9

    Sannan na duba ruwana sunyi zafi na fara sawa domin ya dahi

  10. 10

    Nayita nasawa har nagama ina sawa yana tasowa sama
    bayan naga gama na rufe na wasu yan dakiku saboda ya ida nuna

  11. 11

    Sannan na dawo na yanyanka kayan lambu na na jerasu a plate

  12. 12

    Shi yaji na riga na gama hadashi

  13. 13

    Ya kamata insa kanwa cikin hafin wurin kwabi amman banda ita kuma kafin in samo lokaci ya tafi shiyasa nayi shi a hakan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes