Soyayin dankali mai hadin curry da tafarnuwa

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Nakasanci inna sun tafarnuwa shi yasa nici bari ingwada soya dankalina da tafarnuwa kuma nayi yayi dandano har tafarnuwa tafita idankacishi,kuma ku bakisa kwaiba zakicishi saboda dandanusa

Soyayin dankali mai hadin curry da tafarnuwa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Nakasanci inna sun tafarnuwa shi yasa nici bari ingwada soya dankalina da tafarnuwa kuma nayi yayi dandano har tafarnuwa tafita idankacishi,kuma ku bakisa kwaiba zakicishi saboda dandanusa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dakalin turawa
  2. Tafarnuwa
  3. Albasa
  4. Curry
  5. Gishiri
  6. Magi mai star
  7. Mai
  8. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko naferi dankalina nawankishi sosai NASA gishiri acikin sa da magi mai star daidai yada nikisu gishirina

  2. 2

    Sai nazu NASA mai na a wota nazuba Albasata aciki da tarfarnuwata nasa curry na sa thyme nafara soyawa ki kihada akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes