Hadin shayi

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Hmmm ai wannan hadin baa magana, kamshi a hanci, dadi a baki sannan yayi amfani a jiki

Hadin shayi

Hmmm ai wannan hadin baa magana, kamshi a hanci, dadi a baki sannan yayi amfani a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
4 yawan abinchi
  1. Lemon grass,
  2. mint,
  3. goruba,
  4. sage,
  5. lavender,
  6. marjoram,
  7. kananfari
  8. Citta,
  9. girfa,
  10. coffee beans,
  11. habatu sauda
  12. Lemon tsami,
  13. suga

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Zaa hada duka kayan nan banda lemon tsami da suga a dafa su,

  2. 2

    Idan suka tafasa sai a zuba a cup asa suga da lemon tsami

  3. 3

    Zaa iya sha haka, ko a hada da wani abun

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes