Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa ruwa a tukunya
- 2
Sekisa lemon grass
- 3
Sekisa na'ana'a
- 4
Sekisa kananfari
- 5
Sekisa kirfa
- 6
Sekisa citta
- 7
Sekisa lipton
- 8
Sekisa sugar
- 9
Sekibari yatafasa shikenan kisha dadinki
Similar Recipes
-
-
-
Hadin shayi
Hmmm ai wannan hadin baa magana, kamshi a hanci, dadi a baki sannan yayi amfani a jiki ZeeBDeen -
Black tea
Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Shayi mai qara lahiya
Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar Walies Cuisine -
-
Ganyen shayi
#sugarfree, wannan shayin ahaka muke Shansa ba sugar achiki Yana da anfani sosai har dae da wayan da suka haihu Khadija Habibie -
Shayi
Maigidana yana mutukar son shayi wanda yaji kayan kamshi shiyasa bana rabo dashi Hannatu Nura Gwadabe -
Lipton mai hadi
Wannan hadi yana d kyau sosai, ga rage Tumbi da Nauyi, sanann kuma yana kara Niimah sosai, musamma asha Sau biyu a Rana.. Thank Yhu Cookpad Nigeria Proud of Yhuuu.. Mum Aaareef -
-
-
-
Shayi Mai kayan kanshi
wannan shayi yana maganin sanyi ga Kuma sa kuzari ajiki. # 2909 hadiza said lawan -
-
Shayin Goruba
Yana taimaka Sosai wajen magance cuwuka kadan daga ciki sune Hawan jini da jiri sauran bayani mu hadu a PC. Yar Mama -
-
-
Baqin Shayi Mai Kayan Qanshi☕
Wannan shayi yana da matuqar amfani ga lafia, bare ma mutum na mura ko tari ko kuma zazzabi zai ji dadin jikin sa idan ya shaa. Ummu Sulaymah -
-
Sabon hanya na sarrafa sharba milk
Hmm baa magana yasha sunansa ruwan masoya yanada kyau ga dadi ga cika ciki mata yakamata kunashan wannan Hadi sosai yana temakawa Zaramai's Kitchen -
-
-
-
Zobo na musamman
Wannan zubon ta mussaman ce ba artificial flovors aciki Kuma yayi Dadi sosai. Barin ma idan shekaru sun Fara ja toh dole ka rage anfani da wassu artificial abubuwa. Allah dai ya Kara Mana lfy Baki daya Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
ICE TEA 🍹👩🍳👩🍳
Hmm yummy dadinsa da dandanonsa nadabanne sai kongwada xaku bani labari ameerah's kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15788305
sharhai