Indomie

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

indomie tana da saukin sarrafawa bayan na dawo daga gurin aiki ina jin yunwa na yita kuma tana da dadi sosai

Indomie

sharhi da aka bayar 1

indomie tana da saukin sarrafawa bayan na dawo daga gurin aiki ina jin yunwa na yita kuma tana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mint
2 yawan abinchi
  1. imdomie
  2. ruwa
  3. maggie
  4. mai
  5. Attaruhu
  6. albasa

Umarnin dafa abinci

20mint
  1. 1

    Da farko zaki zuba ruwa a cikin tukunya idan ya tafasa sai ki zuba indomie a ciki sai ki kawo dan attaruhunki da albasa kisa sai ki dan sa mai kadan da dan maggi idan kina san maggi kamarni sai ki rufe ki bata kamar minti 10 sai ki sauke

  2. 2

    Shike nan kin gama saici😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes