Buns 2

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Na sayarwane ana ajiyewa ashago.. Masha Allah

Buns 2

Na sayarwane ana ajiyewa ashago.. Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3mintuna
20 yawan abinchi
  1. Flour cupi biyar
  2. Suger cup daya
  3. Yeast spoon daya
  4. Baking powder kadan
  5. Salt kadan
  6. Butter spoon biyu
  7. Kwai daya
  8. Flavor

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    Kihada duka kisa ruwan dumi kidama ki bugashi me kyaw kina shapa butter ahanunki kina damashi na minti 10

  2. 2
  3. 3

    Sannan sai kibarshi yatashi sai ki gutsira kiyishi balla ji jera akan tray me flour ajiki inyakara tashi sai ki soyasu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes