Cous cous

Sumayya yusuf ibrahim
Sumayya yusuf ibrahim @cook_37591175

#cous cous iyalina najin dadin wannan hadin cous cous kuma ku gwadashi zakuji dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 munnit
2 yawan abinchi
  1. Cous Cous kofi 1
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. karras 5
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

10 munnit
  1. 1

    Zaki zuba karas dinki a tukunya ki tafasashi sai ki tace

  2. 2

    Ki zuba cous cous dinki a mazubi kisaka mai kadan da gishiri ki

  3. 3

    Ki kawo carrot dn da kika dafa ki zuba ki jijjuya sai ki kawo tafasheshshen ruwanki ki zuba akai

  4. 4

    Sai ki juya ki rufeshi minti biyar ki bude ki kwashe abunki shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumayya yusuf ibrahim
Sumayya yusuf ibrahim @cook_37591175
rannar

Similar Recipes