Miyar waken gwangwani (baked beans soup)

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#NAZABIINYIGIRKI ni masoyiyar girke girke girke ce shiyasa na zabi girki amatsakayin abunda nafiso a rayuwata girki nasani nishani shiga kitchen nasanyani farin ciki da annaushuwa ni masoyiyar girka abincin mu na nan gida nigeria, gargajiya da kasashen ketare.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Baked beans big
  2. 2Koren tattasai guda
  3. 2Jan tattasai guda
  4. 4Albasa guda
  5. 2Karas guda
  6. Mai cokali 3
  7. Sinadarin dandano da gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki yanka karas, koren tattasai, Jan tattasai, albasa, kananu saiki zuba mai a tukunya ko kasko ki soyasu

  2. 2

    Idan sun soyu kisa sinadarin dandano ki bude baked beans (watau waken gwangwani)Babban saiki zuba akai ki soya kamar minti 2 saiki kashe wutar

  3. 3

    Anacinsa amatsayin abuncin safe sannan Ana cinsa da bread ko wane iri walau shawarma bread walau bread bugun kato walau slice bread komadai wane irine

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes